Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Shirin Inda Ranka 18-07-202

Published

on

Ambaliyar ruwa ta yi sanadiyyar mutuwar mutane a birnin Kano tare da lalacewar motoci da dama sakamakon munin magudanan ruwa a jihar.

Hukumar KAROTA ta yi martani kan shaguben da ake mata biyo bayan zargin da ake na cewa jami’inta ya soke wani matashi da wuka.

Yayin da gwamnatin Kano ta hana karakainar masu adaidaita sahu daga karfe 10 na dare, masu tasi sun ce mai guri ya zo sai mai tabarma ya nade.

Karin wasu labaran:

Domin jin cikakku dama karin wasu labaran, ga shirin Inda Ranka da Nasiru Salisu Zango ya gabatar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!