Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Independence day: Tinubu zai yi wa ƴan ƙasa jawabi

Published

on

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai yiwa ƴan ƙasa jawabi a safiyar ranar Lahadi.

Jawabin na zuwa ne a wani ɓangare na bikin murnar cika shekaru 63 da samun ƴancin kan Najeriya.

shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da jawabin ne da ƙarfe 7am a ranar Lahadi 1 ga Oktoba, 2023 da karfe 7 na safe.

An umurci gidajen Talabijin da gidajen rediyo da sauran kafafen yada labarai na zamani da su riƙa jona jawabin a kafafen su kai tsaye domin yaɗa shirye-shiryen.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai baiwa shugaban ƙasa shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai da hulɗa da jama’a Ajuri Ngelale ya fitar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!