Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Covid -19: Shugaba Buhari zai yi jawabi akan Corona

Published

on

Shugaba Muhammadu Buhari, zai yiwa al’ummar kasar nan jawabi a yau litinin da karfe bakwai na dare.

Gidan Talabijin da gidajen rediyo, da sauran kafafen yada labarai na zamani zasu iya kama tashar talabijin ta kasa NTA, da Gidan Rediyon tarayya FRCN ,kai tsaye don kawo jawabin na shugaban.

Sanarwa daga babban mai taimakwa shugaban kasa kan kafafen yada labarai Femi Adesina.

Gidan Rediyo Freedom zai kawo muku hirar kai tsaye ta shafin mu na Facebook,ku kasance tare damu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!