Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Indiya ta bai wa Najeriya tallafin riga-kafin Korona

Published

on

Gwamnatin tarayya ta karbi karin riga kafin annobar Korona ta Oxford/Astrazeneca dubu dari daga Gwamnatin kasar Indiya.
Shugaban kwamitin karta-kwana kan yaki da Korona na kasa, kuma sakataren Gwamnatin tarayya Boss Mustapha ne ya bayyana hakan a birnin tayya Abuja.
A cewar sa, wannan karin allura da aka samu zai taimaka wajen kara yiwa ‘yan Najeriya riga kafin, saboda haka ya yabawa kasar Indiyan kan tallafiin da ta bayar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!