Connect with us

Labarai

IPAC ta yaba da hana yada hirar siyasa kai tsaye a Kano

Published

on

Hadakar kungiyoyin jam’iyyun Siyasa na Najeriya IPAC ta ce, za ta hadakai da jami’an tsaro da dukkan masu ruwa da tsaki a fannin siyasa wajen ganin an hukunta duk wanda ya shiga wata kafar yada labarai ya ci zarafin wani ba tare da hakkinsa ba.

 

Shugaban hadakar kungiyoyin na Kano Alhaji Isah Nuhu Isah, ne ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radio.

 

Haka kuma, ya yaba wa matakin da shugabannin  gidajen Radio da Talabijin na Kano suka dauka na daina yada duk wata hirar siyasa kai tsaye ba tare da an tantance ta ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!