Connect with us

Labarai

Shugabannin kafafen yada labarai a Kano sun dakatar da shirye-shiryen siyasa na kai tsaye

Published

on

Shugabannin kafafen yada labarai na Radio da Talabijin a nan Kano, sun dauki matakin dakatar da yin shirye-shiryen siyasa kai tsaye domin dakile kalaman batanci da kuma tarzoma a jihar.

Matakin ya biyo bayan wani taro da suka gudanar a ofishin kwamishinan yada labarai da niyyar kawo gyara kan yadda ake yada labarai musamman na siyasa.

Kungiyar dai ta dauki wannan mataki ne bayan da ta gudanar da wani taron a jiya Laraba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!