Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Iyaye na jefa yaransu a ƙangin bauta – NAPTIP

Published

on

Hukumar yaƙi da fataucin bil-adama ta ƙasa NAPTIP, ta ce iyaye ne ke bayar da babbar gudunmawa wajen azabtar da ƙananan yaransu ta hanyar tura su aikatau cikin birane.

Shugaban hukumar shiyyar Kano wanda ke kula da jihohin Arewa maso yamma Desmond Garba ne ya bayyana hakan.

Yayin taron yini huɗu da ya mayar da hankali kan wayar da al’umma game da illar tura yara aikatau.

Desmond Garba ya ce, babbar illar ce kai yara aikatau domin hakan na daƙile musu hakkin neman ilimi tare da lalata rayuwarsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!