Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Masu tada zaune tsaye nada boyayyiyar manufar da suke so su cimma – Buhari

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ga baiken mutanen dake tayar da zaune tsaye a kasar da cewa suna da wata boyayyiyar manufar da suke so su cimma.

Shugaban na bayyana hakan a jawabin da ‘ya yi wa ‘yan Najeriya a daren jiya Alhamis, wanda aka watsa ta gidan talabijin na kasa yayin da saura gidanjen kafafan yada labarai su jona.

Shugaban Buhari ta cikin jawabin nasa ya roki matasan kasar dake hankoron a rusa rundunar tsaro ta SARS da su yiwa ALLAH su dai na wannan zanga-zanga tun da dai gwamnati ta amsa kiran su.

Kazalika ya hore su da su guji barin ana yin amfani dasu wajen haifar da tunziri, yana mai cewa gwamnatin ba za ta lamunci hakan ba ko kadan.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!