Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Jagoran Jam’iyyar PDP yayi kira ga magoyan baya da su zauna lafiya

Published

on

Jagoran jam’iyyar PDP Rabiu Musa Kwankwaso yayi kira ga magoya bayan ‘yan siyasa da su zauna lafiya bayan da junan su, a yayin da ake takwan sakamakon zaben karamar hukumar Nasarawa.

Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaman lafiya ya fi komai a don haka kowa da kowa ya zauna lafiya har a kammala tattara sakamakon.

Yayin kuma kwamishinan yada labarai Muhammad Garba ya ce babu riba magoya baya su tada rikici, ganin zaman lafiya ya fi komai.

Muhamamdu Garba ya ce gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da su zauna lafiya da junan su, kasancewar zaman lafiya ya fi komai.

Muryar kwamishinan yada labarai na jihar Kano ke nan yake hakurkutar da al’ummar jihar Kano su zauna lafiya da junan su.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!