Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

JAMB ta ankarar da ‘ƴan Najeriya kan wasu masu shirya maguɗi a jarrabawar 2020

Published

on

Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta kasa JAMB  ta ankarar da ‘ƴan Najeriya kan wasu masu shirya maguɗi a jarrabawa  cibiyoyinta a lokacin jarrabawar 2020 a wasu sassan Arewacin Najeriya.

Shugaban JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede ya ce sama da ɗalibai 400 da ke neman shiga manyan makarantun gaba da sakandire ne aka kama da shaidar samun gurbi na bogi.

A cewar hukumar, ƙungiyoyin masu shirya satar amsa a jarrabawar ta JAMB, wanda a baya an fi ganinsu a kudancin kasar a yanzu sun fara yaɗuwa a Arewacin ƙasar nan.

JAMB ta ce ta kama wani mutum mai suna Buhari Abubakar wanda aka kama yana rubuta wa wani Muhammad Sanusi jarrabawa.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!