Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda gawurtaccen dan bindiga ya mika wuya ga ‘yan sanda a Zamfara

Published

on

Gawurtaccen dan bindigar nan da ake zargi shi ne ya jagoranci sace daliban makarantar sakandaren Kankara a jihar Katsina ya mika wuya ga jami’an tsaro.

Auwalu Daudawa, ya shaidawa ‘yansandan jihar zamfara cewa, shi ne ya jagoranci gwamman yanbindigar zuwa dakin kwanan daliban suka kuma tafi da 340 daga cikin su.

Jaridar Punch ta rawaito cewa, sai dai ya ce ayanzu ya tuba yakuma gane tareda mika makamansa domin kuwa hanyar ba mai bullewa ba ce
Auwalu Daudawa, nada tunga guda a dajin Dumburum dake karamar hukumar Zurmi a jihar zamfara, inda ya furnaci kauyukan Zurmi-Gidan Jaja dakuma Jibia

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!