Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Jami’ar Yusaf Maitama Sule za ta bawa dalibai dubu 4 gurbin karatu a shekarar 2021

Published

on

Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta ce za ta ci gaba da baiwa dalibai ingantaccen ilimin da ya kamata domin inganta tattalin arzikin kasar nan.

Shugaban Jami’ar Farfesa Mukhtar Atiku Kurawa ne ya bayyana hakan yayin zagayen duba yadda za a gudanar da jarrabawar tantance daukar daliban da za su shiga jami’ar a bana.

Ya kara da cewa sama da dalibai dubu tara ne za su rubuta jarrabawar tantancewar a bana.

“Hukumar kula da Jami’o’i ta kasa NUC ta amincewa jami’ar daukar dalibai dubu hudu,” in ji Kurawa.

Za dai a gudanar da jarrabawar tantancewar a jami’ar a ranar litinin 12 da kuma 13 ga watan Afirilu 2021.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!