Connect with us

Labarai

Jam’iyar NNPP a Kano ta daukaka kara

Published

on

Lauyan jam’iyyar NNPP mai Mulki a nan Kano Barista Bashir Yusuf Muhammad Tudun Wuzurci, ya ce  sun kara daukaka  Kara.

Tunda farko dai jam’iyyar adawa ta APC data shigar da kara ta bukaci kotun da ta basu damar gabatar da wani sheda a gabanta, abunda shikuma lauyan jam’iyyar NNPP,yayi suka akai,inda yace babu sunan sa a jerin shaidun dake gaban kotun, saidai kotun ta amince a gabatar da shedar.

A bunda ya sanya jam’iyyar NNPP,daukar matakin zuwa kotun daukaka domin ta tabbatar wa da kotun dake shari’ar haramacin gabatar da wannan shedar,kamar yadda lauyan jam’iyyar ta NNPPn yayi waakilin mu Aminu Abdu Bakanoma Karin bayani.

Rahoton: Yusuf Sulaiman

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!