Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu inganta harka noma a jihar Kano -Havest Plus

Published

on

Shirin nan na bunkasa harka noma da kawar da yunwa Nigeriya havest Plus ya bayyana cewa samar da ingantaccen abinci shine abu na farko da suka sa, domin bunkasa harka noma a kasar nan musamman noman masara, Gero da kuma gyada masu ɗauke sinadarin gina jiki a ciki.

Shugaban shirin Abdullahi Idris ne Ya bayyana yayin bikin rana manoma da ya gudana a yau a garin kiyawa dake karamar hukumar Bagwai.

Abdullahi Idris Ya kuma kara da cewa ba iya koyawa manoma yadda za su shuka irin ba har ma da koya musu yadda zasu sarrafa shi musamman ma mata a gidajen su.
Ya kara da cewa suna tafiye da malaman domin saukakawa manoma duba da cewa sune a kusa da manoma, ya na mai cewa shirin zai tallafawa manoma da duk wani abu da ya kamata domin inganta harka noma.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!