Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Jam’iyyar APC ta tsayar da ranar zaɓen jihohi

Published

on

Jam’iyyar APC ta tsayar da ranar da za ta gudanar da zaben ta na jihohi.

Jam’iyyar ta sanya ranar Asabar 2 ga watan Oktoba a matsayin ranar zaben.

Hakan na cikin wata sanarwar da sakataren jam’iyyar na kwamitin tsare –tsaren zaɓen sanata John Akpanudoedehe ya fitar.

Sanarwar ta rawaito cewa jam’iyyar za ta fara sayar da form ɗin ƴan takara daga ranar Laraba 15 ga watan da muke ciki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!