Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kai tsaye ana dakon jawabin Ganduje

Published

on

Shirye-shirye sun kammala yayin da gwamnatin jihar kano ta bada sanarwar cewar, Gwamnan jihar Kano Abdullahi umar ganduje zai gudanar da jawabi ga al’ummar jihar kano kan cutar corona viros.

Yanzu haka dai tuni manyan ‘yan jaridu da manyan kusoshin jihar kano sukai dafifi a fadar gwamnatin ta kano dan dakon jawabin na gwamman jihar Kano.

Kawo yanzu dai an sami mutane talatin da shida dake dauke da cutar a fadin kasar nan, yayin da sama da mutane dubu goma sha biyar suka rasu a fadin duniya baki daya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!