Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kalaman Ɓatanci: Ƴan sanda sun bada belin Ali Baba Fagge

Published

on

Ƴan sanda sun ba da belin mai bai wa gwamnan Kano shawara kan al’amuran addini Ali Baba A gama Lafiya Fagge.

An bayar da belin Ali Baban ne bayan da ya janye kalaman da yayi kan gidan man Aliko.

A cikin wata hira da ya yi a wata kafar yaɗa labarai ne ya jingina, dukkan gidajen man Aliko da cewa na tsohon gwamna Kwankwaso ne, hakan ya sa mai gidan man ya shigar ƙorafi a shalkwatar ƴan sandan Kano da ke Bompai.

Ku kasance da shirin mu na An Tashi Lafiya da ƙarfe 6 na safiyar Litinin domin jin cikakken labarin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!