Connect with us

Bidiyo

Kalubalen da nake fuskanta a Facebook – Mahmud Labaran Galadanci

Published

on

Kalubalen da nake fuskanta a Facebook - Mahmud Labaran Galadanci

Matashin nan mai rubuce-rubuce a kafar sada zumunta ta Facebook Mahmud Labaran Galadanci ya bayyana kalubalen da yake fuskanta a dandalin.

Galadanci ya bayyana hakan ne a jerin hirarrakin da muke kawo muku da Fitattun masa amfani da kafar Facebook.

Matashin ya soma ne da bada tarihin rayuwarsa kamar yadda zaku gani.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!