Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Abin da ya sa na daina tallata Cryptocurrency – Rabi’u Biyora

Published

on

Fitaccen matashin nan mai amfani da kafafen sada zumunta, kuma ɗaya daga jagororin hada-hadar Cryptocurrency a Arewacin ƙasar nan Rabi’u Biyora, ya bayyana dalilin da ya sa ya dakatar da tallata Crypto.

Biyora ya kuma bayyana ƙalubalen da ya fuskanta a siyasa dama yadda ya je gidan Alhaji Atiku Abubakar a 2019 da dawowarsa gidan siyasar Shugaba Buhari.

Ga cikakkiyar tattaunwarsa da Muryar Jama’a, a jerin hirarrakin da muke kawo muku da fitattun ƴan dandalin Facebook.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!