Labarai
Kano: An dakatar da ma’aikatan shari’a 2 tare da jan kunne ga wasu

Hukumar Kula da ma’aikatan Shari’a ta jihar Kano ta dakatar da magatakardun Kotu biyu tare da yin jan kunne ga wasu alkalan kotunan shariar Musulunci guda biyu.
Hukumar ta bayyana hakna ne ta cikin wata sanarwa da ta fitar a karshen mako.
Wadanda aka dakatar din sun hadar da Ibrahim Adamu da Maigida Lawal tare da tsayar da albaahinsu har na tsawon wattani 6.
You must be logged in to post a comment Login