Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kano Pillars ta doke abokiyar hamayya Enyimba a gasar NPFL

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke Enyimba tare da zama ta daya a tebirin gasar cin kofin kwararru ta kasa NPFL.

Pillars ta yi nasara kan Enyimba a wasa da suka fafata ranar Lahadi 6 ga watan Yuni da ci 2-1 a filin wasa na Ahmadu Bello dake nan Kano.

‘Yan wasa Rabi’u Ali da Ifeanyi Eze ne suka jefa kwallo biyu a ragar ta Enyimba.

Pillars ta kuma samu nasarar buga wasanni 10 a jere ba tare da an doke ta ba a gasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!