Labarai
KAROTA, ta kaddamar da kotun tafi da gidanka ga mutanan dake karya dokar Tuki da kuma rashin tsayawa

Hukumar lura da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta kaddamar da kotun tafi da gidanka ga mutanan dake karya dokar Tuki da kuma rashin tsayawa Danjar bada hannu.
Shugaban hukumar Faisal Mahmud Kabr ne ya bayyana hakan yayin zagayen da ya gudanar wajen kan dokar da aka kaddamar.
Ya kuma ce sun kama jami’an gwamnati da dama wadan da suka karya dokar tukin a yau inda kuma aka cisu tara.
You must be logged in to post a comment Login