Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Karota ta kama mutum uku da takaddun waybill na bogi a Kano

Published

on

Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta kame wasu mutum uku da suka kware wajen buga takardun daukar kaya wato (Waybill) na bogi.

A wata sanarwa da hukumar ta bakin mai magana da yawun ta Nabilusi Abubakar Kofar Na’isa, ya ce hukumar ta jima ta na neman wadannan mutane da suka kware wajen buga takaddun na bogi.

 

A cewar sanarwar bayan cafke mutane sun kuma bayyana cewa su samu takardar ta asali ne, inda suke amfani da ita wajen buga ta bogin.

Rahoton: Yusuf Sulaiman Ahmad

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!