Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kashim Shattima ya sauka a Kaduna don ta’aziyar ibtila’i daya faru

Published

on

A yau ne Gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani ya karbi bakuncin tawagar mataimakin Shugaban kasar nan Santa Kashim Shattima.

 

Tawagar ta kai wannan ziyarar nan don yin ta’aziya, tare da alhini ga iyalan wadanda tsautsayin bom ya afkawa a Jihar Kaduna, dama al’ummar dake fadin Jihar.

 

Yayin ziyarar da Kashim din ya kai Kaduna Yana tare da ministan Tsaro na Ƙasa aMuhammad Badaru Abubakar da shugaban Majalisar dattijan Abbas Tajudden da shugaban Jam’iyar APC na Ƙasa Dr Abdullahi Umar Ganduje.

 

Rahoton: Babangida Abdullahi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!