Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Dole a hukunta wa’inda suka kai hari ga masu Maulidi a Kaduna

Published

on

BAMU YADDA DA, DOLE A HUKUNTA DUK WANDA AKA SAMU DA HANNU A KISAN MASU MAULUDI A KADUNA

Muna kira da kakkausar murya ga gwamnatin tarayya da masu fada aji a Arewacin Nigeria da su fito domin neman abi kadin abun da akayi na Kisan Gillar da akayiwa bayin Allah nan da suke tsaka da gudanar da maulidin Annabi S.A.W a garin Tudun Biri dake karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna.

Ambassador Yunusa Yusuf Hamza (Falakin Shinkafi) ne ya bayyana hakan ta cikin wata takarda mai ɗauke da hannun sa wance ya rabawa manema

Babu shakka wannan al’amari abun Allah-wadai ne, amma akwai bukatar daukar matakai akan waɗanda suke da alhaki da Kuma kare faruwar hakan a nan gaba, Domin barin batun hakan nan zai sa a cigaba da kashe Mutane Babu gaira babu dalili

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!