Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Katsina ta karbi kason rigakafin corona

Published

on

A daren jiya Laraba ne jihar Katsina ta karbi kashin farko na rigakafin cutar COVID-19.

Allurar rigakafin wadda ta haura sama da dubu dari da hamsin, ta isa Filin jirgin saman Umaru Musa Yar’ardua a daren.

Sakataren zartarwa na hukumar kula da lafiya a matakin farko na jihar, Dr Shamsudeen Yahaya na daga cikin jami’an da suka karbi allurar rigakafin kamar yadda ya tabbatarwa manema labarai.

A cewarsa allurar rigakafin ta isa jihar da misalin karfe 9 da minti hamsin da biyu na dare, inda ya tabbatar da cewa za a fara yiwa gwamnan jihar Aminu Bello Masari da jami’an lafiya allurar rigakafin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!