Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Ko da Abba Ganduje zai ci zaɓe sai mun ƙwace a Kotu – Sanusi Bature

Published

on

Kakakin Ɗan Takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar NNPP Alhaji Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ƙalubalanci ɗan takarar majalisar tarayya na Dawakin Tofa, Tofa da Rimingado Engr. Abba Ganduje da ya lissafo mazaɓun yankunan da yake son takara.

Sanusin ya kuma bayyana dalilan da ya sa yake ganin babu makawa Engr. Abba Kabir Yusuf zai kayar da Dr. Nasiru Yusuf Gawuna a zaɓe.

Ga dai cikakkiyar tattaunawarsa da Freedom Radio.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!