Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Korafi: Mun wayi gari mun ga ana gini a tashar da muke sana’o’in mu – Kano line

Published

on

  • Sun wayi gari sun ga ana yanka filaye a cikin tashar
  • So ake a tashe mu daga inda suka dade suna neman abincinsu

Al’ummar da ke gudanar da sana’o’i a tashar Kano Line da ke yankin Na’ibawa a Kano, sun koka kan yadda suka ce sun wayi gari sun ga ana yanka filaye a cikin tashar.

A cewarsu sun sami labarin cewa so ake a tashe su daga inda suka dade suna neman abincinsu.

Shiga alamar sauti da ke kasa don jin cikakken rahoton.

 

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/LABARAN-RANA-NAIBAWA-KANO-LINE-19-01-2023.mp3?_=1

Rahoto: Halima Wada Sinkin

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!