Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu a Kano ta yankewa mai cin zarafin kananan yara hukunci

Published

on

Babbar kotun jihar Kano mai lamba biyu karkashin mai shari’a Aisha Rabi’u ta yanke hukuncin daurin shekaru goma sha shida ga wani mutum da ake zargi da neman kananan yara.

An gurfanar da mutumin mai suna Auwalu Abdullahi mazaunin unguwar Ja’en dake karamar hukumar Gwale a nan Kano, bisa zargin ya nemi wani karamin yaro dan shekaru takwas.

Wakilin mu na kotu Bashir Muhammad Inuwa ya rawaito mana cewa mai shari’a a Aisha Rabi’u tace lauyar mai kara Amina Yusuf ‘Yargaya ta gabatar da kwararan hujjoji kan wanda ake zargin.

A karshe kotun ta yanke masa daurin shekaru goma sha shida a gidan yari, tare da horo mai tsanani.

Rubutu Masu Alaka:

Kotu ta yankewa matashi hukuncin kisa a Kano

Kotun daukaka kara ta soke zaben Alhassan Doguwa

Kotun Koli tayi watsi da karar Atiku

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!