Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu ta ba da belin Mahdi Shehu akan naira miliyan goma

Published

on

Wata babbar kotun tarraya da ke nan Kano ta ba da belin mutumin nan da ke kwarmata bayanan sirrin adan asalin jihar Katsina Mahdi Shehu.

Kotun karkashin jagorancin mai shari’a Louis Alagoa ta ba da belin ne akan kudin naira miliyan goma.

Haka zalika kotun ta bukaci Mahdi Shehu da ya gabatar da wani fitaccen mutum da ya ke da gida birnin Kano.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!