Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Mutane sama da dubu 12 ne suka karbi allurar rigakafin cutar Corona a cikin sa’o’i 48

Published

on

Mutane sama da dubu 12 ne suka karbi allurar AstraZeneca ta rigakafin Corona a cikin sa’o’i 48 a Lagos.

Kwamishinan lafiya na Jihar Lagos Farfesa Akin Abayomi ya sanar da cewa cikin sa’o’i 48 da fara allurar rigakafin cutar Corona ta AstraZeneca a Jihar, yanzu haka dai mutane 12,720 aka yi wa allurar, a cibiyoyin lafiya 88.

“Daga cikin mutane dubu goma sha biyun da dari bakwai da ashirin din, an yi wa maza 6,535 da kuma mata 6,185,” in ji Farfesa Akin Abayomi.

A ranar 12 ga watan Maris din nan aka yi wa gwamnan Jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu da mataimakinsa Dr Obafemi Hamzat ta su allurar a jihar Lagos.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!