Connect with us

Labarai

Kotu ta hana bada belin Abduljabbar Kabara

Published

on

Kotun shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta ƙi amincewa da bada belin Malam Abduljabbar Kabara.

A yayin zaman kotun na yau, sababbin lauyoyin malamin sun bayyana, inda suka gabatar da buƙatunsu.

Daga cikin buƙatun da suka gabatar har da na neman belinsa.

Sai dai lauyoyin suka yi suka a kai.

Bayan na nazarin da kotun ta yi, ta ƙi amincewa da bada belin nasa.

Daga nan ta ɗage sauraron shari’ar zuwa ranar 14 ga watan Oktoba mai kamawa.

Cikakkan rahoton zai zo nan gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!