Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu ta sake bayar da beli Godwin Emefiele

Published

on

Babbar kotu da ke Ikeja a jihar Lagos da ke ta bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emefiele

Alkalin kotun Mai shari’a Rahman Oshodi, ya bayar da shi belin ne a kan kuɗi har naira miliyan 50 tare da gabatar da masu tsaya masa mutum biyu kan irin yawan kuɗin.

Haka kuma, Kotun ta ce ya zama wajibi mutanen biyu su kasance ma’aikata sannan kuma suna da  shaidar biyan haraji ta shekaru uku da suka biya gwamnatin jihar Lagos.

BBC ta ruwaito cewa, Alƙalin ya kara da cewa, ya gamsu da ƙa’idar cika belin ta naira miliyan ɗaya da tun farko aka bai wa Henry Isioma-Omoli wanda shi ma yake fuskantar shari’a kan wata tuhuma gaban alƙali Olufunke Sule-Hamzat na babbar kotun jihar da ke zamanta a Yaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!