Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu ta yanke wa su Murja Ibrahim Kunya hukunci

Published

on

Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Hausawa filin hokey a jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Halliru, ta yanke wa Murja Ibrahim hukuncin daurin talala inda za ta dinga sharar Asibitin Murtala na tsawon sati uku.

Haka kuma za ta rika zuwa hukumar Hisba har na tsawon watanni shida

Sai kuma Aminu BBC da Ashuru Idris da aka fi sani da Mai wushirya da Sadik Sharif za su rika sharar masallacin Murtala har tsawon sati uku.

Kotu ta aike da masu amfani da shafin na
Tiktok din gida gyaran hali ne sakamakon yadda suke abinda bai dace ba a shafin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!