Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Siyasar Kano : Yusuf Zara ya yi kakkausar suka ga Ganduje kan ciyo bashi a China

Published

on

Yusuf Mai Kano Zara Kofar Na’isa daga jam’iyyar PDP a Kano ya yi kakkausar suka kan shirin Gwamnatin jihar Kano na karbo bashi daga kasar China.

Yusuf Zara ya bayyana haka ne ta cikin shirin Kowane Gauta  na nan tashar Freedom Radio wanda sashi na talatin da tara da ya bada damar fadin albarkacin baki na kasar nan.

Mai Kano Zara ya ce ba dai dai bane a ciyowa al’ummar jihar Kano bashin da za’a dauki sama sa shekaru hamsin a na biyansa batare da an nemi amincewar mutanan Kano ba.

Yusuf Zara yace kamata yayi Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nemi shawarar masana kasancewar bashin da yake niyyar karbowa a China yana dauke da kudin ruwa kuma  yin hakan yasabawa addinin musulunci.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!