Labarai
Kuɗin da Najeriya ke kashewa wajen shigo da man fetur daga ƙasashen waje ya ragu da fiye da naira tiriliyan biyu-NBS

Hukumar ƙididdiga ta Kasa , NBS ta ce kuɗin da Najeriya ke kashewa wajen shigo da man fetur daga ƙasashen waje ya ragu da fiye da naira tiriliyan biyuo.Hukumar ƙididdiga ta Kasa , NBS ta ce kuɗin da Najeriya ke kashewa wajen shigo da man fetur daga ƙasashen waje ya ragu da fiye da naira tiriliyan biyu.
Cikin wani sabon rahoto da hukumar ta fitar ta ce a shekarar da ta gabata, Najeriya ta kashe sama da naira tiriliyan biyu wajen shigo da man fetur
NBS ta ce an samu raguwar kashi 54 cikin 100 idan aka kwatantan da shekarar 2024.
Raguwar ta samu ne sakamakon ƙaruwar samar da man fetur a cikin gida, musamman daga matatar man Dangote, a cewar hukumar ta NBS.
You must be logged in to post a comment Login