Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Ku kalli martanin Yan Kwankwasiyya kan kalaman Kwankwaso game da zanga-zanga

Published

on

Magoya bayan jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya na ci gaba da martani kan kalaman jagoransu Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso na cewar ayi amfani da kuri’a lokacin zabe don kawo sauyi maimakon yin zanga-zanga.

Kakakin Gwamnan Kano Malam Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya wallafa wannan bayanin ta shafinsa na Facebook a wata sanarwa da Engr. Rabi’u Kwankwaso ya sanya wa hannu.

Sai dai tuni magoya bayan Kwankwasiyya suka soma bayyana ra’ayoyinsu a kan wannan kalamai na jagoransu, ga ma wasu daga ciki da muka zakulo muku daga dandalin Facebook.

Shin ku menene ra’ayinku a kan kalaman na Kwankwaso?

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!