Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ku rabu da Buhari ku kira taron gaggawa kan halin da ƙasa ke ciki – Atiku ga gwamnoni

Published

on

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira ga gwamnonin ƙasar nan da su nemi mafita halin da ƙasar ke ciki maimakon jiran gwamnatin tarayya ta yi wani abu.

 

Atiku Abubakar ya shawarci gwamnonin da su kira taron hadin kan ƙasa wanda za a tattauna halin da ƙasar nan ke ciki.

 

Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne ta cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na facebook.

 

Ya ce, kamata ya yi al’ummar ƙasar nan su hada kansu wajen nemo mafita kan mawuyacn halin da Najeriya ke ciki a wannan lokaci.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!