Connect with us

Labarai

Ku saurari fassarar jawabin shugaba Buhari na ranar ‘yan cin kasa

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ba da umarnin fitar da naira biliyan dari shida cikin watanni uku masu zuwa, domin gudanar da ayyukan raya kasa, a sassa daban-daban na kasar nan.

Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne yayin da ya ke gabatar da jawabi ga al’ummar kasar nan, domin murnar cikar ta, shekaru hamsin da tara da samun ‘yancin kai daga turawan Burtaniya.

Wakilin mu Abdullahi Isah da ya bibiyi jawabin na shugaban kasa, na da ci gaban labarin.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,462 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!