Connect with us

Kowane Gauta

Shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 13/1/2020 tare da Ibrahim Ishak Dan Uwa Rano

Published

on

A cikin shirin za ku ji cewa:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar kudi ta badi.

Shi kuwa mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa sun yinwa al’ummar Najeriya aikin da ba a taba yi ba a tarihi.

Wadannan da ma wasu labaran duka na kunshe cikin shirin.

Download Now

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!