Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ku sauya matsugunin sojinku da ke kula da afurka daga jamus zuwa Afurka – Buhari ga Amurka

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kasar Amurka da ta sauya matsugunin shalkwatar sojinta da ke kula da nahiyar afurka (AFRICOM) daga birnin Stuttgart na Jamus zuwa nahiyar afurka.

 

A cewar shugaba Buhari wannan mataki zai taimakawa rundunar damar sanya idanu kan harkokin tsaro a nahiyar afurka.

 

Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne yayin zantawa da sakataren harkokin wajen amurka Mr. Anthony Blinken ta kafar internet.

 

A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Femi Adesina ta ruwaito shugaba Buhari na cewa, yankin yammaci, tsakiya da arewacin afurka na fuskantar kalubalen tsaro mai yawa.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!