Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro: Majalisar wakilai ta bukaci Buhari ya ayyana dokar tabaci a Najeriya

Published

on

Majalisar wakilai ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta ayyana dokar tabaci kan harkokin tsaro a kasar nan.

 

Wannan na zuwa ne biyo bayan muhawarar awanni uku da ‘ya’yan majalisar su ka yi, wanda ya hada da bukatar daukar sabbin sojoji da ‘yan sanda aiki.

 

A bangare guda majalisar ta kuma gayyaci mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro manjo janar Babagana Monguno mai ritaya da manyan hafsoshin tsaro da kuma shugaban hukumar kula da taurarun sararin samaniyar Najeriya da su gurfana gaban majalisar don karin haske kan matsalolin rashin tsaro da ke kasar nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!