Connect with us

Kiwon Lafiya

Kungiyar malaman jami’oi na tantama sahihanci yaye daliban jami’ar Obafemi Awolawo

Published

on

Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa na tantama kan sahihancin jarabawoyin da kuma yaye dalibai da jami’ar Obafemi Awolawo ta yi a yayin da kungiyar ke tsaka da yajin aiki.

Shugaban kungiyar na jami’ar ta Obafemi Awolowo ta yi Dr, Adeola Egbeokun ya bayyana hakan a tattaunawar sa da manema labarai a jihar Lagos cewa, kungiyar ta damu matuka yayin da ake tsaka da yajin aiki, amma hukumomin jami’ar suka gudanar da jarrabawa ga dalibai, duk da cewar babu wasu malaman a cikin jami’ar.

Kawunan malaman jami’ar ya rabo gida 2 yayin da kungiyar malaman jami’o’I ke yajin aiki, wasu daga cikin malaman sun ki tsunduma yajin aikin yayin da wasu kuma suka bi sahun takwarorin su malaman na kasa don shiga yajin aikin.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!