Connect with us

Kowane Gauta

Kuskure ne Ganduje ya rushewa ‘yan Haji Camp gidaje – Alhajiji Nagoda

Published

on

Alhajiji Nagoda daga jam’iyyar PDP ya kalubalanci gwamnatin jihar Kano kan batun rushe gidajen mutanan Haji Camp wanda yace hakan da gwamnatin ta Kano ta yi ba karamin kuskure bane.

Alhajiji Nagoda ya bayyana haka ne ta cikin shirin Kowane Gauta na Freedom Radio Kano.

Ya kara da cewa kamata ya yi gwamnatin ta Kano ta nemawa wadannan mutane wani matsugunin amma bata tashesu daga gidajen su da suka jima a ciki ba,

Alhajiji Nagoda yana mai cewa bai dace bayan tashin mutanen a sami wani kuma na nuna cewar abun da gwamnan  ya yi, yana kan turba musamman yadda su kaji wani yana marawa lamarin baya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,342 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!