Connect with us

Kowane Gauta

Akwai mutanan kirki a cikin  PDP tsagin ‘yan kwankwasiyya – Musa Iliyasu Kwankwaso

Published

on

Musa Iliyasu Kwankwaso daga jam’iyyar APC ya ce dalilin da yasa suke rigima da ‘yan kwankwasiyya musamman jagoranta Dr. Rabiu Musa Kwankwaso bai wuce idan suma suka sami dama sai sun dagula lamura.

Musa Iliyasu kwankwaso ya bayyana haka ne ta cikin shirin Kowane Gauta na gidan Radio Freedom.

Ya kara da cewa burin su shine duk wani makiyin jihar Kano ba zasu bashi dama ba, domin kada ya dandanawa al’ummar jihar Kano azaba ba.

Akwai mutanan kirki a cikin  PDP tsagin ‘yan kwankwasiyya – Musa Iliyasu Kwankwaso

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,342 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!