Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kwastam ta kama wani mutum dauke da tarin ATM a Kano

Published

on

Hukumar hana fasa kauri ta kasa Kwastam ta cafke wani mutum dauke da katin cirar kudi na ATM Sama da guda dubu biyar, a filin jirgin saman Malam Aminu Kano.
An cafke mutumin ne lokacin da yake kokarin hawa jirgi domin tafiya zuwa birnin Dubai.
Hukumar hana fasa kaurin ta damka mutumin a hannun hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC.
Babban kontrolan hukumar kwastam mai lura da Kano da Jigawa Malam Nasir Ahmed yace sun cafke mutumin da dauke da wadannan ATM a cikin jakar wake, kuma suna zargin akwai wata boyayyar niyyar yiwa tattalin arziki kasa zagon kasa a tattare da shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!