Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kwastam – Ta yi wawan kamu da kudin sa ya kai Naira Biliyan 10

Published

on

Hukumar Kwastam ta kasa ta bayyana cewa ta kama wasu kayayyakin da aka yi fasa kwaurinsu da suka kai samame da kudin sa ya tassaman Naira biliyan goma a karshen makon da ya gabata.

Shugaban hukumar shiyya na daya Usman Yahya ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai.

A cewar sa, sun kama kayayyakin ne a wani sumame da jami’an hukumar suka gudanar a yankin Ido, da ke Jihar Oyo.

Usman ya kuma ce, daga cikin kayyakin da suka kama akwai motoci da ke cike da kayayyakin gwanjo da shinkafa ‘yar waje da kuma tabar wiwi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!