Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ma su unguwanni su saka idon kan sababbin gine-ginen da ake yi- Sarkin Kano

Published

on

Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado ya yi kira ga dakatai da masu unguwanni da su ci gaba da sanya ido a kan gine-ginen da ake yi a yankunansu domin tabbatar da cewa anyi gani mai aminci.
Haka kuma sarkin ya umarcesu da su kai rahoton duk wani ginin da suke zargin bashi da inganci ga hukumomin da abun ya shafa.
Sarkin yayin wannan kiran ne lokacin da dan majen Kano Hakimin Gwale ya kai rahoton rushewar wani mai hawa biyu da ake tsaka da yi a unguwar Kuntau cikin karamar hukumar Gwale, wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane uku.
Wakilinmu na masarautar kano Shamsu Da’u Abdullahi ya rawaito cewa, sarkin ya yi kira ga masu gine-gine da su ji tsoran Allah wajen yi gini mai aminci domin tseratar da rayukan Al’umma da dukiyoyinsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!