Labarai
Magoya baya da marubuta Labaran wasanni sun bukaci a dauki matakan farfado da Kano Pillars

Magoya baya da marubuta Labaran wasanni a nan Kano sun fara tsokaci tare da kira ga gwamnatin jihar Kano da ta yi abinda ya dace kan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars kafin ta fada zuwa rukuni na biyu.
Hakan dai ya biyo bayan koma bayan da tawagar ke ci gaba da samu a kakar wasanni ta bana da yanzu haka ta kasance kungiya ta Karshe a jadawalin Teburin gasar NPFL, bayan wasanni 12 da maki 5 kacal.
Latsa alamae Play domin sauraren labaran wasanni tare da Aminu Halilu Tudunwada.
You must be logged in to post a comment Login