Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Za mu tura marubuta labaran wasanni kasashe wajen don samun kwarewa – FCT FA

Published

on

Shugaban kungiyar magoya bayan kwallon kafa dake a birnin tarayya Abuja, Adamu Mohammed Mukhtar ya sha alwashin tura ‘yan jarida dake kawo rahotannin wasanni kasashen waje don samun kwarewa a harkokin wasanni.

Mukhtar ya yi wannan alkawarin ne yayin wata ziyara da mabobin kungiyar marubuta labaran wasanni ta kasa reshen birnin tarayya Abuja suka kai masa a ofishin sa dake Abuja.

Ya kuma bayyana kudirin wajen hada gwiwa da kungiyar domin farfado da ci gaban harkokin marubutan labaran wasannin tare da farfado da kyaututtukan ta na shekara-shekara.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!